Latest
A wasu jihohi ana dalabari za ayi ruwa kamar da bakin kwarya a Najeriya, sai kuma ga labarin annobar da aka jawo na cin kasa da aka samu wajen satar ma'adanai.
Za a ji Sanatocin da APC ta rasa a Majalisar Dattawa a sakamakon shari’ar zaben 2023. Natasha Akpoti-Uduaghan ta karbe wurin Sanata Abubakar Sadiku-Ohere a Kogi
Hukumar Hasashen Yanayi (NiMet) ta ce za a tafka mamakon ruwan sama a Kano da Sakkwato, akasin Ondo, Edo, Delta, Bayelsa, Rivers, Imo, Akwa Ibom, Abia, Ebonyi.
Yanzu nan mu ka ji ‘Yan majalisar wakilan tarayya sun bukaci zama da wasu manyan jami’an gwamnatin tarayya, gayyatar da ak yi zai bada damar yin bincike da kyau
Tsohon gwamnan Ribas kuma Ministan birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya fara neman NWC na ƙasa ya dakatar da Atiku Abubakar, Tambuwal da masu goya musu baya.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya karyata labarin cewa ya taya shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu murnar nasarar da ya samu a Kotun zabe.
Gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu, ya dawo gids Najeriya daga ƙasar Jamus bayan fama da jinya ta tsawon watanni, matarsa ta tabbatar da labarin a shafinta.
Kakakin majalisar wakilai Tajudeen Abbas, ya bayyana asarar maƙudan kuɗaɗen da ƙasar nan ta tafka a dalilin satar man fetur da manyan ɓarayi ake yi a ƙasar nan.
Muhammadu Buhari ya yi jimamin rasuwar Sheikh Abubakar Giro Argungu tare da ddu'ar Allah mai girma da ɗaukaka ya gafarta masa ya sanya shi a gidan Aljannah.
Masu zafi
Samu kari