Latest
Wani matashi da aka yankewa hukuncin kisa, Mustapha Abubakar, ya rubuta wasika ga Gwamna Babagana Zulum, da ya sanya hannu kan hukuncin kisa da aka yanke masa.
Kwamrad Timi Frank, tsohon jigon jam’iyyar All Progressives Congress ya bayyana hukuncin kotun zabe a matsayin juyin mulkin bangaren shari’a a Najeriya.
Kotun sauraron kararrakin zaben mambobin majalisun tarayya NASS mai zama a Makurɗi ta kwace kujerar Sanatan APC a jihar Benue, ta baiwa ɗan takara a inuwar PDP.
Fitacciyar malamar da'awar addinin Kiristanci Naomi George, ta bayyana cewa an yi ma ta wahayi kan cewa nan ba da jimawa ba za a rantsar da Peter Obi shugaban.
Wani matashi ya yi ajalinsa babansa da ya haife shi a yankin Rumuaghaolu na ƙaramar hukumar Obio Akpor a jihar Ribas saboda ya hana shi wasu kuɗin da ya nema.
Wani matashi ya farmaki Faston cocinsu tare da sara masa adda har sai da ya kashe shi har lahira a jihar Delta, rundunar 'yan sanda ta bazama neman shi.
Kotun sauraron kararrakin zabe ta jihar Bayelsa ta soke zaben mazabar tarayya ta Sagbama/Ekeremor, wanda ya kai ga Honorable tsige Fred Agbedi na jam’iyyar PDP.
Kotun sauraron kararrakin zaben yan majalisun tarayya mai zama a Enugu ta tsige Sunday Nnamchi na jam'iyyar Labour Party daga kujerar dan majalisar tarayya.
Wasu tsagerun 'yan fashin daji sun sake kai hari wata majami'a a kudancin jihar Kaduna da daren ranar Alhamis, sun halaka matamin da ke koyon aiki, Ɗanlami.
Masu zafi
Samu kari