Latest
Kungiyar Kiristoci ta CAN reshen Arewacin Najeriya ta koka kan tsarin ba da tallafi na Tinubu, ta bukaci ya samar da tsari mai dorewa don rage talauci a kasa.
Fasto Naomi George, ta bayyana cewa nan da bada jimawa ba Peter Obi, ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party (LP), zai zama shugaban ƙasar nan.
Nan da wani lokaci kadan mutane za su muhimmancin zuwan da Bola Ahmed Tinubu ya yi zuwa kasar Indiya inda ake yin taron ‘kungiyar G20 da sauran kasashen Duniya.
Wata mata mai suna Maryam Zakari da aka fi sani Asabe ta kwarawa dan cikinta ruwan zafi kan zargin neman mata a Calabar da ke cikin jihar Kuros Riba.
Gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu, ya koma bakin aiki a hukumance a ranar Alhamis, 8 ga watan Satumba bayan hutun jinya na watanni uku da ya tafi a kasar Jamus.
A rahoton hirar da aka yi, Nyesom Wike ya ce karfin halin ‘yan jam’iyyarsa ta PDP ya jawo su ka rika tunani za sui ya karbe mulki daga hannun Bola Tinubu da APC
Jami'an 'yan sanda sun damƙe wani matashin magidanci ɗan shekara 21 a adunuya bisa zargin kashe matarsa mai shekaru 21 kan saɓanin da ya gitta a tsakaninsu.
Kungiyar Kiristocin Najeriya (CAN) reshen Kaduna, ta bukaci mazauna jihar da su tashi tsaye wajen kare kawunansu daga hare-haren 'yan bindiga da suka addabesu.
Kotunan da ke sauraron korafin zabe sun soke nasarar da Seyi Sowunmi ya samu a Legas, saboda rashin rajista a jam'iyya, LP ta rasa was 'yan majalisunta a kotu.
Masu zafi
Samu kari