Latest
Tsohon shugaban hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, Farfesa Attahiru Jega ya ba da shawarar soke nadin shugaban hukumar da shugaban kasa ke yi don gudun zargi.
Yan sandan kasar Saliyo sun cafke wani dan Najeriya da ake nema ruwa a jallo, Nnanyereugo Best, a wani gidan rawa bisa laifin kashe budurwarsa Augusta Osedion.
Yanzu muke samun labarin yadda aka kame wasu tsagerun da ake zargi da kashe wata mata mais hekaru 58 a wani yankin jihar Gombe da ke Arewa maso Gabas.
Gwamnatin jihar Legas ta sanar da rufe wasu coci-coci da masallaci har ma wuraren tarurruka saboda yawan damun jama'a da su ke da kara a yankunan.
Wasu malaman addinin Musulunci sun fille kan wani mutum a jihar Oyo, wadanda ake zargin yanzu haka su na hannun jami'an 'yan sanda da ke jihar ana ci gaba da bincike
Rahoton da muke samu daga Gaza ya bayyana yadda aka kashe mutane sama da 55 a wani sabon harin da sojojin Isra'ila suka kai kan mazauna a cikin dare.
Gamayyar jami'an tsaro sun yi nasarar cafke wadanda ake zargi mutane 4 da fashin bankuna a jihar Benue bayan kai hari a jiya Juma'a da hallaka 'yan sanda.
Ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, ya yi alkawarin cewa gwamnatin babban birnin tarayya Abuja za ta kammala aikin gyaran masallacin Abuja.
Musa Dattijo, daya cikin alkalan da ke kotun kolin Najeriya zai yi murabus daga alkalanci a ranar Juma'a 27 ga watan Oktoban 2023 kamar yadda kotun kolin ta sanar.
Masu zafi
Samu kari