Latest
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Enugu, ta bayar da umarnin a maye gurbin Samuel Anyanwu a matsayin sakataren jam'iyyar PDP na ƙasa.
Kotun sauraron kararraken zaben gwamnan jihar Adamawa ta shirya tsaf zata yanke hukunci kan nasarar gwamna Ahmadu Fintiri na PDP a zaben watan Maris, 2023.
Mun kawo jerin sunayen shugabannin Hukumar ICPC daga zamanin Olusegun Obasanjo zuwa yau. Sunayen shugabannin ICPC da aka yi sun hada da Farfesa, Lauya, Alkali.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party, Peter Obi ya yi magana kan muhimmancin bin doka da oda da barazanar da ƙin yin hakan ka iya yi ga dimokuradiyya.
Shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, Gwamna Ademola Adeleke da sauran jiga-jigan jam’iyyar adawa sun isa jihar Kogi, gabannin fara kamfen din PDP.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya bayyana cewa zai yi amfani da bashin dala biliyan 3.5 don inganta rayuwar yara mata da makamashi da kuma wutar lantarki a kasar.
Wasu mutane da ba a gano ko su waye ba har yanzu sun je har ɗakin kwanan wata ɗaliba sun soka mata wuta a jihar Gombe, yan sanda sun fara gudanar da bincike.
Wata matashiyar mata yar Najeriya ta fashe da kuka bayan ta duba wayar mijinta. Jama’a sun bata hakuri sosai a sashin sharhi yayin da aka yi muhawara.
Wata mata yar Najeriya ta yi bidiyo mai ban dariya na yawon neman gida a UK. Ta bayyana gaskiyar abun da ke zuciyarta game da gidan da dalilinta na kin karbar gidan.
Masu zafi
Samu kari