Latest
Bola Ahmed Tinubu ya rubuta takarda zuwa ga majalisar dattawan Najeriya yana mai neman a hanzarta amincewa da naɗin sabon shugaban hukumar ICPC na ƙasa.
Majalisar Dattawa a yau Laraba 25 ga watan Oktoba ta rantsar da Amos Yohanna na jam'iyyar PDP a matsayin wanda ya maye gurbin Sanata Elisha Abbo na jam'iyyar APC.
Wani sabon rahoto da aka fitar ya fayyace gaskiya kan batun sakin shugaban shugaban ƙungiyar IPOB, Nnamdi Kanu. Rahoton ya nuna cewa batun ba gaskiya ba ne.
Kotun ta fara sauraran shaidu a shari'ar da ake yi na kisan gillar da aka yi wa Manjo-Janar Idris Alkali Mohammed a karamar hukumar Jos ta Kudu da ke jihar Plateau.
Wasu mahara ɗauke da muggan makamai sun yi ajalin wasu yan gudun hijira da suka baro sansanin zasu je kamun kifi a karamar hukumar Gwer ta yamma a Benue.
Wani ɗan Najeriya ya koka inda ya caccaki bankinsa bayan ya gano cewa makuɗan kuɗaɗen da ya ciro a banki na jabu ne. Kuɗaɗen dai an ba shi su ne a Yuro.
Amurka ta bayyana cewa majalisar dattawan ƙasar da ta amince da naɗin kakadun ƙasar a wasu kasashen duniya ba har kawo yanzu cikinsu harda Najeriya.
Bola Tinubu, Atiku Abubakar da Peter Obi za su san makomarsu a Kotun Koli nan da sa'a 24. Alhamis Kotun Koli za ta yanke hukuncin karar zaben Shugaban kasa.
Ana da labari wasu hare-hare da aka kai a a Birnin Gwari, an kashe mutane akalla hudu a jihar Kaduna, inda aka kai hare-haren ba su da nisa da sojojin kasa.
Masu zafi
Samu kari