Latest
Shirin NLC na yin zanga-zanga a Imo ya samu nakasu, yayin da aka yi awon gaba da shugaban kungiyar. Bayan bayyanarsa, ya labarta yadda aka lakada masa dukan tsiya.
A ranar 1 ga watan Nuwamba ne jarumar Kannywood, Hadiza Aliyu Gabon, ta maka wani mutum a kotun Kaduna kan zargin bata mata suna a cikin al’umma.
Dakarun sojojin Najeriya tare da haɗin gwiwar ƴan sakai sun samu nasarae ceto mutum huɗu da miyagun ƴan bindiga suka yi garkuwa da su a jihar Kebbi.
Adebayo Shittu ya ce idan Muhammadu Buhari ya ba mutum aiki, ba zai taba tambayar yadda aka yi ba da tsohon Ministan ma’aikatar ya yi karin haske a kan gwamnatoci.
Nyesom Wike, ministan babban birnin tarayya, ya bayyana shirin da gwamnatinsa ke yi wa Abuja, kuma ya bayyana makomar wasu gine-gine da aka yasar a babban birnin.
Bolivia da ke Latin Amurka ta yanke alaka da Isra'ila kan harin ta'addanci yayin da kasar ke kai hare-haren kare dangi kan Gaza wanda ya yi sanadin rayuka da dama.
Majalisar wakilai ta ɗauki matakai kan binciken yadda aka kashe N100bn na tallafin COVID-19, inda ta umarci Akanta Janar ta tarayya ta bayar da rahoto a kai.
Wani dan Najeriya ya sha caccaka a soshiyal midiya bayan ya ci naira miliyan 15.6 a caca da ya buga da N100. An soke shi kan ba wanda ya ba shi satar amsa N100k.
Babban Sarkin Hausawa na kasar Ibadan, Alhaji Ali Zungeru ya dakatar da Sarkin Sasa Haruna Maiyasin bisa samunsa da laifin nuna rashin ladabi ga Olubadan na Ibadan.
Masu zafi
Samu kari