Latest
Dakarun sojoji da haɗin guiwar ƴan sanda sun samu nasarar ceto ƴan bautar ƙasa biyu duk mata daga hannun 'yan bindiga a jihar Katsina ranar Alhamis.
An bayyana yadda shugabannin NNPP a Arewa maso Yamma suka yi zama domin warware wasu matsaloli game da halin da ake ciki na korar dan takarar shugaban kasa.
Babbar jam’iyyar adawar Najeriya ta Peoples Democratic Party (PDP) reshen jihar Akwa Ibom ta dauki matakin doka a kan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.
Wasu yan daba sun halala matashi ɗan shekara 25, Ibrahim Ahmadu, yayin da suka yi yunkurin kwace masa mata amma ya hana su a jihar Bauchi, sjn shiga hannu.
Wasu sabbin ma’aurata yan Najeriya sun haddasa cece-kuce a soshiyal midiya bayan sun baje kolin makudan kudaden da suka samu a wajen shagalin bikinsu.
Babban hafsan tsaron kasar nan, CDS Christopher Musa, ya ce sojoji na tare da mulkin Demokutaɗiyya, don haka kowa ya kwantar da hankalknsa kan juyin mulki.
Kotun ɗaukaka ƙara ta kawo karshen rigima kan wanda ya ci zaɓen mamba mai wakiltar Jemaa da Sanga a majalisar wakilan tarayya daga jihar Kaduna .
Wata tsohuwar jarida da ke dauke da farashin naira kan kowace dala a shekarar 1978 ya bayyana a soshiyal midiya kuma ya haddasa cece-kuce. Mutane sun kadu.
Kungiyar Kwadago a Najeriya, NLC ta bayyana shiga yajin aikin gama-gari a ranar Laraba 8 ga watan Nuwamba idan har ba a sake Joe Ajaero ba da ke tsare.
Masu zafi
Samu kari