Latest
An rahoto cewa sojojin da ke atisayen 'Whirl stroke' a jihar Taraba sunsamu nasarar kashe 'yan bindiga biyu yayin dakile wani harin da suka kai wani kauyen jihar.
A yayin da jama'a ke alakanta ambaliyar ruwan sama a Dubai da amfani da fasahar ƙirƙirar ruwan sama da ƙasar ta yi, wani bincike ya nuna akasin zargin mutane.
Jam'iyyar APC ta zargi Gwamna Abba Kabir da daukar nauyin masu zanga-zanga da suka bukaci shugaban jam'iyyar, Abdullahi Ganduje ya yi murabus a jiya Alhamis.
Yayin da ake shirye-shiryen zaɓen gwamna a jihar Edo, wani fitaccen jigon APC, Kingsley Topa, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar PDP domin taimakawa Gwamna Obaseki
Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Legas ya ƙaryata rade-radin da ake yaɗawa cewa ya yi karin mafi karancin albashi ga ma'aikata har N70,000 a jihar.
Kamfanin jiragen sama na Air Peace ya yi karin haske kan tangardar na'ura da jirginsa ya samu a lokacin da yake kokarin sauka filin jirgin Murtala Muhammad na Legas.
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Imo, Gerald Irona, ya sanar da yin murabus dinsa daga jam'iyyar PDP. Wasu jiga-jigan jam'iyyar guda hudu sun fice daga cikinta.
Hukumar kashe gobara ta Kano ta tabbatar da faduwar wani gini a Kano wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutanen da ba a san adadinsu ba. Ana aikin ceto
Rahoton da kasar Amurka ta fitar a kan zaben 2023 a Najeriya ya nuna cewa an samu kura-kurai da dama ciki har da amfani da addini wurin dakile mata
Masu zafi
Samu kari