Latest
Kungiyar dillalan mai (IPMAN) ta magantu kan wahalar man fetur da ake fama da shi a kasar tana mai cewa za a dauki akalla makonni biyu kafin komai ya daidaita.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya kusa cika shekara daya a kan karagar mulkin Najeriya. Shugaba Tinubu zai yi wa majalisar ministocinsa garambawul.
Hukumar yaki da safarar mutane ta NAPTIP ta bayyana cewa kaciyar mata laifi ne kuma hukuncin shekara 4 ga duk wanda ya yiwa mace kaciya a Najeriya.
Shugabaj kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya nemi sauran kasashen duniya ta taya nahiyar magance matsalar yunwa da sauran matsalolin da yankin ke fuskanta
An tafka babban rashi yayin da Maria Feliciana dos Santos, wacce ta ajiye tarihi a matsayin mace mafi tsayi a duniya ta rigamu gidan gaskiya tana da shekaru 77.
Rahotanni sun bayyana cewa wasu tsagerun ƴan bindiga da ake kyautata zaton fulani makiyaya ne sun yi ajalin mutum uku a kauyen Nimbo da ke jihar Enugu.
Rahotanni sun tabbatar da rasuwar yayan tsohon gwamnan jihar Sokoto, Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko. Marigayin ya rasu ne bayan 'yar gajeruwar rashin lafiya.
Kamfanin AP Moller-Maersk, wani kamfanin jigilar kayayyaki na kasar Denmark ya yi alkawarin zuba jarin $600m domin bunkasa gine-ginen tashar jiragen ruwan Najeriya.
Kamfanin Dangote ya bayyana samun riba mai yawa a cikin watanni ukun farkon shekara. A rahoton da kamfanin ya fitar, ya samu naira biliyan N166.4
Masu zafi
Samu kari