Latest
A wani sojan Najeriya ya bayyana rashin kayan aiki na zamani, rashin wadatattun ma'aikata da rashin walwala a matsayin manyan matsalolinsu wajen yakar yan ta'adda.
Peter Obi ya yi yi maratani ga kudurin gwamnatin tarayya kan fara karbar harajin 0.5% na tsaron yanar gizo. Obi ya yi martanin ne a shafinsa na X a yau Laraba
Masu sana’ar hada-hadar kudi ta POS a birnin tarayya Abuja sun ce ba su ji dadin umarnin da gwamnatin tarayya ta basu na yin rajista da hukumar CAC ba.
Gwamnatin tarayya ta yi magana kan zargin da kamfanin kirifto na Binance ya yi na cewa wasu jami'an gwamnati a Najeriya sun bukaci ya ba da cin hancin $150m.
Wasu gungun 'yan banga sun yi ajalin wani babban jami'in ɗan sanda, ASP Tapu Godfrey a kauyen Sardauna da ke karamar hukumar Gassol a jihar Taraba.
Gwamnatin tarayya ta ce za ta sayar da rijiyoyin mai 17 a yayin sabunta lasisin rijiyoyin na 2024. SGwamnatin ta ce 'yan kasuwa ne kadai zata sayarwa rijiyoyin.
Yan sanda da taimakon jami'an DSS sun yi nasarar kama haramtattun ƴan canji 17 a kasuwar hada-hadar musayar kuɗi ta Wapa da ke yankin Fagge a jihar Kano.
Kungiyar kananan hukumomin Najeriya (ALGON) reshen jihar Rivers ta goyi bayan kiran a tsige gwamnan jihar, Siminalayi Fubara, da jam'iyyar APc ta yi.
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar ya roƙi ɗaukacin al'ummar Musulmi su fita su fara duba jinjirin watan Zhul Qa'ada yau Laraba.
Masu zafi
Samu kari