Latest
Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara da lauyansa sun ki bayyana a zaman kotun da ya shigar yana kalubalantar hukuncin kisan da wata kotu ta yanke masa a Kano.
Rundunar yan sandan jihar Lagos ta bayyana cewa tana ladabtar da Jami'inta da ya gaza nuna kwarewar aiki. An gano jami'in ne na cacar-baki wata direba a titin Lagos.
Fitacciyar jarumar fina-finan Nollywood, Eniola Badmus ta sami mukamin hadima ta musamman daga kakakin Majalisar Wakilai, Tajudden Abbas a Abuja.
Babbar kotun jiha mai zama. Fatakwal ta umarci ƴan majalisa 27 da ke goyon bayan ministan Abuja da kada su sake nuna kansu a matsayin halartattun ƴan majalisa.
Hukumar kwastam ta fitar da abubuwan da ta kama daga watan Janairu zuwa Afrilu. Ta sanar da kama na'urorin kirifto, kudaden bogi da makamai masu yawa.
Kamfanin rarraba hasken wutar lantarki na KEDCO ya ce ana shirin kara karfin wutar lantarki d ake samarwa a jihohin Kano, Jigawa da Katsina domin inganta wutar.
Yayin da wasu 'yan majalisu da kuma jiga-jigan APC suka kasa suka tsare a rukunin gidajen 'yan majalisun jihar Rivers, an ce 'yan sanda sun mamaye rukunin gidajen.
Tsagerun ƴan bindiga sun kai hari kauyen Bilbis, sun kashe mazauna garin da dama da suka haɗa da maza, mata da kananan yara, sn yi masu jana'iza yau Jumu'a.
Majalisar dokoki ta ƙasa ta aike da saƙon ta'aziyya bisa rasuwar ɗaya daga cikin mambobinta daga jihar Jigawa, Isa Dogonyaro, wanda ya rasu a Abuja ranar Jumu'a.
Masu zafi
Samu kari