Latest
Shugaban cocin Christ Embassy, Fasto Chris Oyakhilome ya yi magana kan gobarar da ta tashi a hedikwatar cocin da ke Legas. Faston ya ce za su sake gina babba.
Cikin tsananin alhini muke sanar da rasuwar Alhaji Tijjani Muhammad, mahaifin Sanata mai wakiltar Borno ta Arewa, Mohammed Tahir Monguno. Tuni aka yi masa sutura.
Hadimin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana jin dadi yayin aiki da shi daga 2015 zuwa 2023 inda ya ce ya yi kuka lokacin karbar mukami a gwamantin.
Rundunar sojin Najeriya ta sanar da cefke wani dan damfara mai kokarin karbar kudi domin samawa mutane aikin soja a jihar Taraba. Kingsley Chidiebere Uwa ne ya sanar
Rahotanni sun bayyana cewa hedikwatar cocin Christ Embassy da ke unguwar Oregun a Ikeja a jihar Legas ta kama wuta a ranar Lahadi 23 ga watan Yuni.
Fasto Peter Adebisi Abiola ya ce tuni Najeriya da ta ruguje idan da ubangji bai tare da Shugaba Bola Tinubu ganin yadda lamura suke inda ya ce komi zai daidaita.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun yi awon gaba da wani jami'in 'yan sanda da direban wani babban basarake a jihar Rivers bayan sun kai farmaki a fadarsa.
Barista Inibehe Effiong, ya ce hukuncin da babbar kotun tarayya ta yanke kan rikicin Masarautar Kano bai warware takaddamar ba sai dai ya kara rura mata wuta.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya ce babban taron jam’iyyar da za a yi zai warware rikicin da ya dabaibaye jam’iyyar PDP reshen jihar Katsina.
Masu zafi
Samu kari