Latest
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya ce bai kalubalanci Gwamnan Kano Ganduje a 2020 lokacin da aka tsige shi ba saboda rayuwarsa za ta iya kuntata.
Rahotanni sun ce wasu da ake zargin sojojin ruwa ne sun hallaka wani dan sanda a birnin Legas. Lamarin ya auku ne dai bayan gardama ta barke a tsakaninsu.
Kungiyar CAN ta yi martani bayan wani Fasto a jihar Oyo ya ci zarafin wani Musulmi da matansa biyu saboda yanka rago kusa da cocinsa a ranar sallah.
Wani lauya a jihar Kano, Umar Sa'ad Hassan, ya fassara hukuncin babbar kotun tarayya kan rikicin masarautar Kano. Ya bayyana sahihin Sarki a idon doka.
Rundunar 'yan sanda a birnin Abuja ta tabbatar da cewa wasu da ake zargin ƴan fashi ne sun yi ajalin Burgediya-janar mai ritaya a birnin da tsakar daren yau Lahadi.
Kakakin gwamnan Kano ya yi ikirarin sun damu da halin da Aminu Ado Bayero yake ciki ganin yana zaune a rubabben wurin da bai kamata ba watau Fadar Nassarawa.
Gwamnatin jihar Kano ta yi magana kan mutuncin Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero a matsayinsa na mutum mai mutunci amma ya bari wasu suka zuga shi.
Gwamna Dapo Abiodun na jihar Ogun ya tabbatar da dokar da za ta dakile sarakunan gargajiya shiga duk wata yarjejeniya da ta shafi filaye a fadin jihar.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun shiga har cikin gida sun sace wani babban limamin cocin Katolika a jihar Zamfara. 'Yan sanda sun fara kokarin kubutar da shi.
Masu zafi
Samu kari