Latest
Rundunar sojin Najeriya ta samu nasarar hallaka yan ta'adda a jihohin Anambara, Katsina da Oyo. Ta kwato tarin makamai da kama dan ta'addan da ake nema ruwa a jallo.
Kwamitin gudanarwa na jam'iyyar PDP ya dakatar da mataimakin shugaba a yankin Kudu maso Kudu mai suna Dan Orbih kan zargin nema lalata ta a jihar Edo.
Bidiyon wani da ake zargin magidanci ne kwance a bayan matarsa tana tuka babur ya dauka hankali. Ya yi share-share yana sharbar bacci yayin da ta dage tana tuki.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya jajantawa Sanata Bala Ibn Na'Allah bayan rasuwar matarsa mai suna Safiya Na'Allah da yammacin jiya Talata.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya rantsar da manyan sakatarori takwas na tarayya. Shugaban kasan ya ba su rantsuwar kama aiki ne a fadarsa da ke Abuja.
Sanatan Kano ta Kudu, Kawu Sumaila ya gabatar da kudiri a Majalisar Tarayya domin neman kirkirar sabuwar jiha a Kano mai suna 'Jihar Tiga' a yau Laraba.
Hukumar kula da zirga zirgar jiragen kasa a Najeriya (NRC) ta sanar da cewa nan da watanni kadan za a cigaba da jigilar shanu daga Arewa zuwa Kudu a jirgin kasa.
Rahotanni daga wasu jihohi a Arewacin kasar nan na cewa yanzu haka an fara samun karancin burodi, wanda ke daya daga abubuwan tsaraba, yayin da masu saye ke magana.
Majalisar wakilai ta fito ta yi magana kan batun dakatar da gwamnatin tarayya daga aiwatar da yarjejeniyar Samoa. Majalisar ta ce sam ba ta yi hakan ba.
Masu zafi
Samu kari