Latest
Yayin da yan Najeriya ke cigaba da shan wahala saboda tsadar mai, Gwamnatin Tarayya ta kaddamar da motoci masu amfani da gas domin zirga-zirga kyauta a birnin Abuja.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta yi watsi da bukatar EFCC na ci gaba da shari'ar tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello duk da babu lauyansa ko ɗaya.
Hukumar NYSC ta cire sharadin amfani da sunan miji ga matan aure. Al'ummar musulmi sun dade suna bukatar haka lura da ana amfani da suna uba ne ba miji ba.
Jarumar Kannywood, Rahama Sadau ta sanar da rasuwar kakarta a ranar Alhamis. Sadau ta ce marigayiyar ta taka rawa sosai a ginuwar rayuwarsu tun daga yarinta.
Babbar kotu a jihar Benue ta rusa kwamitin da shugaban APC, Abdullahi Ganduje ya kafa domin magance rikicin APC a Benue. Kotun ta ce Ganduje ya karya doka.
Kungiyar dlillalan fetur ta fara nazarin farashin NNPCL. Kamfanin mai na kasa ya sanar da farashin fetur da za a sayar ga yan kasuwa daga matatar Fatakwal.
Ministan Kwadago, Dingyadi, ya bayyana cewa gwamnati za ta hana shiga yajin aiki ta hanyar tattaunawa da 'yan kwadago da samar da hanyoyin warwarewar matsaloli.
Rundunar ƴan sanda a Kano ta kama kwararren mai shekaru 23 da ya yi garkuwa da yarinya mai shekaru hudu da haihuwa. Matashin ya bukaci kudin fansa N3m
Kwamitin Majalisar wakilai ya shirya jin ra'ayin yan Najeriya. Za a gudanar dA babban taro a karshen shekarar 2024. Za a tattauna batun yancin kananan hukumomi.
Masu zafi
Samu kari