Latest
Zaɓabɓen gwamnan jihar Ondo kuma gwamna mai ci, Lucky Aiyedatiwa da mataimakinsa sun gabatar da satifiket na lashe zaɓe ga shugaban kasa Bola Tinubu.
A yau Laraba ne aka fara aiwatar da yarjejeniyar tsagaita wuta na watanni biyu tsakanin dakarun Isra'ila da mayakan Hezbollah masu fafutukar kare kasarsu.
Hukumar bayar da tallafin karatu ga manyan makarantu (TETFund) ta dakatar da tallafin karatu zuwa kasashen waje da ake ba makarantun gaba da sakandare.
Wani dan damfara a Kano yana cewa shi kanin Sheikh Gadon Kaya ne. Dan damfarar na kama da Sheikh Gadon Kaya sai yake amfani da hakan yana damfara.
Babban hafsan hafsoshin tsaron Najeriya (CDS), Janar Christopher Musa, ya koka kan ayyukan masu ba 'yan ta'adda kayan aiki da bayanai. Ya ce suna kawo babban cikas.
'Yan kasuwar mai sun nuna farin cikin dawowar matatar Fatakwal inda suka ce akwai yiwuwar farashin fetur ya sauka saboda gasa da kuma wadatar man a kasuwa.
Kwamishinan Kano, Hon. Sani Auwal Tijjani ya karyata takardar sauke sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II daga mukamin Khalifan Tijjaniyya na Najeriya.
Gwamnan jihar Kaduna ya nemi daukin Shugaba Bola Tinubu yayin da ya gabatar masa da rahoton ci gaba da aka samu a jihar ta fuskar tsaro da rayuwar al'umma.
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta fara aiwatar da dokar sabon mafi ƙarancin albashi ga ma'aikatanta a watan nan.
Masu zafi
Samu kari