Latest
Masana sun gargadi mutane yayin da aka gano ana sayar da gurbataccen manja mai lahani a kasuwannin Najeriya. Hukumar NAFDAC ta tabbatar da hakan.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya yi jimami bisa rasuwar Da Yohanna Dalyop, wanda ya bayyana a matsayin jajirtacce wajen inganta rayuwar al'umma.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya nada shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje da tsohon mataimakinsa, Nasiru Yusuf Gawuna sababbin mukamai.
Babban limamin Agaie, Sheikh Muhammadu Kudu ya rasu. Gwamna Umaru Bago ya ce mutuwar ra girgiza al'ummar jihar Neja baki daya. An masa addu'o'in samun aljanna.
Dan ta'adda, Bello Turji ya yi shiru a yan kwanakin nan yayin da sojoji ke kara cin masa inda ake zargin ya sake wasu mayaka domin tsira daga mamayar yan bindiga.
Majalisar Wakilai ta ƙasa ta sanar da ɗage ranar komawa hutun ƴan Majalisa daga 28 ga watan Janairu zuwa 4 ga watan Fabrairu, 2025, ta faɗi dalilin karin makao 1.
Tsohon shugaba Olussegun Obasanjo ya bayar da shaida a rikicin wutar lantarkin Mambilla. Ya ce ya bayar da shaida ne don gyara bayanan da Agunloye ya yi.
Dan majalisar Amurka, Andy Ogles ya bukaci a ba Donald Trump damar wucewa a wa'adi na uku domin kawo cigaba. Majalisa ta yi muhawara a kan lamarin.
Wani sabon rahoto ya bayyana fargabar karuwa matsanancin talauci a Najeriya biyo bayan tsadar rayuwa da hauhawar farashi da ake fama da shi a fadin Najeriya.
Masu zafi
Samu kari