Latest
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima, ya yaba wa darikar Tijjaniyya kan kokarinta na hada kan Musulmai tare da kawo zaman lafiya a kasa.
Tsofaffin shugabannin kananan hukumomin jihar Osun sun taso Gwamna Ademola Adeleke a gaban kan N183bn. Sun bukaci ya bayyana yadda ya kashe kudaden.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya bayyana godiyarsa ga mahalarta maulidin Kano. Gwamnan ya yaba wa kokarin sarkin Kano Muhammadu Sanusi II.
Ana fama da matsalar yunwa a nahiyar Afirika. Da yawa daga cikin kasashen da lamarin ya shafa suna fama da rikice-rikice wanda hakan ya kawo cikas ga aikin noma.
Gwamnatin Najeriya ta shirya taro na musamman domin koyar da almajirai sana'o'in hannu. An bayyana yadda almajirai za su samu shiga shirin a tsangayu.
Gwamnatin jihar Katsina ta bayyana shirin tallafawa talakawa da abincin Naira biliyan 9 a watan azumi mai kamawa. Mataimakin gwamnan jihar ne ya fadi haka.
Gwamnan Katsina, Dikko Umaru Radda, Muhammadu Buhari da manyan jagororin APC a Katsina sun halarci taron neman goyon baya ga APC a zaben kananan hukumomi
Omowunmi Dada ta sha dakyar yayin da ta kamu da cutar sepsis yayin daukar fim a Oyo. An gano cewa cutar tana da matukar hatsari ga rayuwar mutum.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar sheke wani hatsabibin kwamandan 'yan ta'adda. Sojojin sun kuma cafke barayin man fetur tare da ceto wasu mutane.
Masu zafi
Samu kari