Latest
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai harin ta'addanci a jihar Kaduna. 'Yan bindigan sun yi awon gaba da mutane biyar tare da hallaka wani mutum.daya a yayin harin.
Mataimakin shugaban majalisar wakilan Najeriya, Benjamin Kalu, ya yi magana kan cire tallafin man fetur da gwamnati ta yi. Ya ce hakan ya haifar da ci gaba.
Babban hafsan tsaron Najeriya (CDS) Janar Christopher Musa, ya yi magana kan shirin da shugaban 'yan ta'adda Bello Turji yake yi bayan sojoji sun kashe mutanensa.
Tsohon dogari, Manjo Seun Fadipe ya bayyana yadda Laftanar-janal Oladipo Diya da abokan tafiyarsa suka shirya sace Abacha don tilasta shi yin murabus daga mulki.
Gwamnatin jihar Kano ta yi magana kan gargadin da 'yan sanda suka yi dangane da barazanar kai harin ta'addanci da wasu ke shirin yi. Ta ce babu wata barazana.
Rahotanni daga Kano sun nuna cewa dakarun ƴan sanda sun damƙe shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, Muhuyi Magaji Rimingado.
Bayan kare kansa kan shari'ar zargin badakalar $2.3bn na kwangilar wutar lantarki, tsohon Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, dawo gida Najeriya a yau Juma'a.
Sanata Adams Oshiomhole ya bayyana cewa janar janar da suka yi ritaya suna da hannu a haƙar ma'adanai ta haramtacciyar hanya, ya ce ya kamata a murkushe su.
Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero, ya kai ziyara Bauchi domin halartar babban taro inda ya nuna godiya ga Sarkin Bauchi da majalisarsa kan addu'o'i.
Masu zafi
Samu kari