Latest
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Delta. Tsagerun sun kashe farfesa a jam'iar jihar Delta (DELSU) bayan sun farmake shi a gidansa.
'Yan Najeriya sun yi martani da cewa karon farko a tarihi bayan ya yi kyautar dala da wani mawaki a wajen taro a Katsina. Buhari ya yi tafi a lokacin ba da kudin.
Kungiyar SERAP ta dauki matakin shari'a kan gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da hukumar sadarwa ta kasa (NCC) kan karin kudin kira da data.
Rikici ya kara tsananta a PDP yayin da 'yan kwamitin ayyuka na jam'iyyar suka ki amincewa da nadin lauyan da zai kare jam'iyyar a kotun koli, wanda Damagum ya zaba.
Tsohon Kakakin Majalisar Dokokin jihar Legas, Mudashiru Obasa, ya bayyana dalilin da ya sa yake fuskantar matsaloli inda ya ce neman kujerar gwamna ba matsala ba ne.
Gwamnan Dauda Lawal, ya bai wa dalibai 16 da suka yi karatun jinya daga Sudan aiki kai tsaye, yayin da ya jaddada cewa Zamfara ta ayyana dokar ta baci kan ilimi.
Gwamnatin jihar Anambra ta rusa wani hotel da aka mayar da shi maboyar masu garkuwa da mutane. Ana zargin suna birne mutane, an samu kaburbura 30.
Gwamnatin jihar Oyo karkashin jagorancin Gwamna Seyi Makinde ta cika alkawarin da ta daukarwa ma'aikata inda ta fara biyan sabon mafi karancin albashi.
Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, ya tura sakon ta’aziyya ga Musulmai da Kiristoci kan mutuwar Qamardeen Ajala da Engr. Sunday Makinde.
Masu zafi
Samu kari