Sharif Lawal
8047 articles published since 17 Fab 2023
8047 articles published since 17 Fab 2023
Shugabannin jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya sun gudanar da babban taro a Abuja. Shugabannin sun mika bukatarsu ga hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC).
Shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron, ya tanka dangane da kalaman ba'a da shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi masa dangane da aurensa da matarsa.
Tsohon sanata mai wakiltar Kogi ta Yamma a majalisar dattawan Najeriya, Sanata Dino Melaye, ya yi maganganu kan shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu.
Dan majalisar wakilan Amurka, Riley Moore, ya koka kan yawan kashe-kashe a Najeriya. Ya bayyana matakin da Amurka za ta dauka kan lamarin na kashe-kashe.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben shekarar 2023, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya gana da tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar.
Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta fito ta nuna yatsa ga gwamnatin APC mai mulki a Najeriya. Ta zarge ta da yunkurin shirya mata bita da kulli.
Ma'aikatar harkokin wajen Jamhuriyar Iran ta fito ta yi martani kan kalaman da shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi na cewa tana neman tsagaita wuta.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai, ya bayyana a gaban kotu kan bukatar belin da ya nema. Sai dai bayan zaman kotu, jami'an DSS sun cafke shi.
Tsohon dan takarar gwamnan jihar Kano a zaben 2023, Salihu Tanko Yakasai, ya yi magana kan siyasar Kano. Ya ce Tinubu ba zai iya yin abin da ya yi a Legas ba.
Sharif Lawal
Samu kari