Sharif Lawal
8047 articles published since 17 Fab 2023
8047 articles published since 17 Fab 2023
Hukumar Hisbah a jihar Zamfars ta bayyana cewa ta cafke wani malami addini a jihar Zamfara. Hisbah ta ce an cafke malamin ne bisa zargin neman maza.
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi tsokaci kan batun kai sunansa gaban majalisar Amurka kan zargin take 'yancin addini.
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya yi magana kan batun rikici a kungiyar gwamnonin jam'iyyar APC. Ya ba da tabbacin cewa an samu 'yar rashin jituwa.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben shekarar 2023, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi magana kan yiwuwar yin aiki tare da Atiku Abubakar a zaben 2027.
Dakarun sojojin Najeriya na rundunar Operation Hadin Kai sun samu nasarar hallaka wasu kwamandojin Boko Haram bayan sun kai hare-hare a jihar Borno.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana dalilin da ya sa ya zabi yin tafiya tare da Peter Obi don zaben 2027.
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya dauki matakin ladabtarwa kan basaraken da aka samu da laifin aikata damfara inda aka yanke masa hukunci a Amurka.
Rundunar sojojin Isra'ila ta hukunta wasu sojojinta kan wulakanta mutum mutumin mamar Yesu Almasihu a Lebanon. An tura sojojin zuwa gidan kurkuku.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta dage shari'ar da ke neman hana tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, neman sake tsayawa takara a 2027.
Sharif Lawal
Samu kari