Sharif Lawal
8047 articles published since 17 Fab 2023
8047 articles published since 17 Fab 2023
Gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu Sokoto, ya zabo wasu mutane ya ba su mukamai. Gwamnan ya nada masu bada shawara na musamman da mataimaka na musamman.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NDC a zaben 2027, Peter Obi, ya kai karar jigo a jam'iyyar ADC, Kenneth Okonkwo, kara gaban kotu kan zargin bata suna.
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya yi tsokaci kan matslalar rashin tsaro. Uba Sani ya ce 'yan bindiga bai kamata su sake sake samun damar rayuwa ba.
Yaron Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi, Shamsudeen Bala Mohammed, ya rubuta budaddiyar wasika zuwa ga mahaifinsa. Ya ba shi shawarwari kan mulki.
Mai martaba sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, ya bukaci kungiyar ECOWAS da ta sasanta da kasashen Nijar, Mali da Burkina Faso wadanda suka fice.
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Adamawa ta magana kan batun cewa tana shirin sauya dan takararta na gwamna. Ta bayyana cewa ta gamsu da zabin da ta yi.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Katsina. 'Yan bindigan sun hallaka mutanen da ba su san hawa ba, ba su san sauka ba.
Gwamnatin jihar Kebbi ta nuna damuwa kan bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda. Ta bayyana cewa mambobin kungiyar suna gudanar da ayyukansu a jihar.
Wasu daga cikin alkalan kotun hukunta manyan laifuffuka ta kasa da kasa (ICC) sun shigar da shugaban kasar Amurka, Donald Trump, kara a gaban kotu.
Sharif Lawal
Samu kari