Sharif Lawal
8171 articles published since 17 Fab 2023
8171 articles published since 17 Fab 2023
Hukumar kiyaye hadurra ta kasa (FRSC) ta bayyana yadda hatsarin motan da ya ritsa da dan tsohon gwamnan jihar Kaduna. Faisal Ahmed ya rasu ne a ranar Asabar.
Dan majalisar wakilai daga jihar Oyo, Aderemi Oseni, ya bukaci 'yan Najeriya su kara kai zuciya nesa kan gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.
Shugaban kungiyar PAPSD kuma jagora a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, Dakta Sani Shinkafi ya yabawa karamin ministan tsaro, Bello Mohammed Matawalle.
'Yan bindiga sun kai hari kan matafiya a jihar Zamfara. Daga cikin wadanda harin ya ritsa da su har da shugaban rundunar tsaro ta Askarawan Zamfara.
Rundunar 'yan sandan jihar Jigawa ta samu nasarar cafke wani matashi bisa zarginsa da cinnawa kakarsa wuta. Bincike ya nuna matashin na da tabin hankali.
Jam'iyyar NNPP mai adawa a Najeriya ta bukaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya nemi taimakon tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan kan tsadar rayuwa a Najeriya.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun tare babban titin hanyar Gusau zuwa Funtua a jihar Zamfara. 'Yan bindigan sun sace matafiya masu yawa.
Gwamnan jihar Jigawa Malam Umar Namadi ya dakatar da hadiminsa bayan ya yi ikirarin cewa ya amince zai biya ma'aikata sabon mafi karancin albashi na N70,000.
Allah ya yi wa dan tsohon gwamnan jihar Kaduna, Ahmed Mohammed Makarfi, rasuwa. Marigayin ya rasu ne sakamakon wani hatsarin mota da ya ritsa da shi.
Sharif Lawal
Samu kari