Sharif Lawal
7129 articles published since 17 Fab 2023
7129 articles published since 17 Fab 2023
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka 'yan ta'addan ISWAP a jihar Borno. Sojojin sun samu nasarar ne bayan sun yi artabu da miyagun a cikin daji.
Kamfanin man fetur na kasa (NNPCL), ya bayyana cewa ba zai sayar da matatar Port Harcourt ba. Shugaban kamfanin ya ce za a ci gaba da gyaran matatar.
Ministan harkokin yada labarai, Mohammed Idris, ya bayyana cewa mai girma Shugaba Bola Tinubu ya cika alkawuran da ya daukarwa yankin Arewacin Najeriya.
Kungiyar sanatocin Arewa ta nuna takaicinta kan kisan kiyashin da aka yi wa mutane a jihar Zamfara. Sun bukaci mai girma Bola Tinubu ya kara zage damtse kan tsaro.
An samu asarar rai a birnin tarayya Abuja bayan barkewar wani rikicin kabilanci. Rikicin wanda ya auku a ranar Talata ya yi sanadiyyar kona gidaje masu yawa.
Gwamnan jihar Plateau, Caleb Mutfwang, ya yi magana kan labaran da ke cewa 'yan ta'adda sun karbe ikon wata karamar hukuma. Ya ce sam ba haka lamarin yake ba.
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya nada sabon kwamishinan yada labarai. Sabon nadin da gwamnan ya yi, ya biyo bayan murabus din Farfesa Muhammad Sani Bello.
An samu asarar rayuka bayan 'yan bindiga sun yi wa dakarun sojoji kwanton bauna a jihar Plateau. An samu asarar rayukan jami'an tsaro a yayin harin.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasara kan 'yan ta'addan Boko Haram a Borno. Sojojin sun hallaka miyagu tare da kwato kayayyaki masu yawa a hannunsu.
Sharif Lawal
Samu kari