Sharif Lawal
8047 articles published since 17 Fab 2023
8047 articles published since 17 Fab 2023
Shugaban kwamitin yin sauye-sauye kan dokokin haraji, Taiwo Ayodele, ya yi bayani kan fargabar da mutane ke da ita cewa za a rika cire kudi a asusun banki.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ba da tabbaci kan lokacin fara aiwatar da sabuwar dokar haraji. Ya ce ba gudu ba ja da baya kan lokacin da aka tsara.
'Yan ta'addan Boko Haram sun kai hare-haren ta'addanci a wasu kauyukan jihar Adamawa. 'Yan ta'addan sun kashe mutane tare da kona gidaje masu yawa.
Tsohon sanatan Enugu ta Gabas, Gilbert Nnaji ya fice daga jam'iyyar PDP bayan kwashe shekara 27. Tsohon sanatan ya sauya sheka zuwa jam'iyyar ADC.
Mataimakin shugaban majalisar wakilai, Benjamin Kalu, ya fara zawarcin gwamnan jihar Abia, Dr. Alex Otti zuwa jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya.
Jam'iyyar PDP ta yi tsokaci kan batun sauya shekar Gwamna Caleb Mutfwang zuwa jam'iyyar APC. Ta bayyana cewa har yanzu gwamnan ne shugabanta a jihar.
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP a zaben 2023, Peter Obi, ya yi tsokack kan babban zaben 2027. Ya gano wanda ya cancanci ya shugabanci Najeriya.
Allah ya yi wa shugaban karamar hukumar Yusufari a jihar Yobe rasuwa. Alhaji Baba Abba Aji, ya rasu ne bayan ya yi fama da jinyar rashin lafiya a kasar waje.
Wani abin fashewa ya tashi a wani asibiti da ke.jihar Kebbi da sanyin safiya. 'Yan sanda sun bazama wajen gudanar da bincike domin gano abin da ya faru.
Sharif Lawal
Samu kari