Sani Hamza
5077 articles published since 01 Nuw 2023
5077 articles published since 01 Nuw 2023
Nyesom Wike ya bayyana matsayarsa kan yin takarar shugaban kasa a 2027. Ministan ya ce shi mutum ne mai halacci, don haka ba zai kara da Tinubu ba.
Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya gargadi babbar jam'iyyar adawa ta PDP kan dawo da Peter Obi. Wike ya ce dawo da Obi zai sa jam'iyyar ta sake shan kasa a 2027.s
Rahoto kan yadda gwamnonin jihohin Nasarawa, Ondo, Akwa Ibom, Benue, Ekiti, da Neja, suka sauya majalisar zartarwa, da matakan da suka dauka bayan sauyin.
An shiga jimami a Najeriya, musamman Abuja, yayin da shugabar ma'aikatan FCTA, Grace Adayilo ta rasu. An ce Grace ce mace ta farko da ta fara rike wannan mukami.
Gwamna Dikko Radda ya halarci jana'izar diyar sarkin Katsina, Khadijah Abdulmumin Kabir Usman, wacce ta rasu a Abuja. An ce Khadija ta rasu ta bar 'ya'ya uku.
Kungiyar APC Youth Perliament, reshen Arewa maso Gabas karkashin Kabiru Kobi ta ce kiyayya ce kawai ke damun Babachir Lawal da ya fito yake sukar Kashim Shettima.
Jarumin Kannywood, Adam A Zango ya auri mata bakwai daga 2006 zuwa 2025, kuma rabuwa da Maryam Chalawa ne ya jefa shi a damuwa. Legit ta jero tarihin auren Zango.
Duk da cewar Yammacin duniya irin su Amurka na da tasiri, saurin karuwar jama’a a Afirka da Asiya na kokarin sauya cibiyar tasirin Kiristanci zuwa Kudancin duniya.
Gwamnatin Sokoto ta kaddamar da biyan alawus ga limamai da ladanai tare da tallafa wa masallatan Juma’a domin karfafa addini da koyar da Alkur’ani.
Sani Hamza
Samu kari