Sani Hamza
5699 articles published since 01 Nuw 2023
5699 articles published since 01 Nuw 2023
Sanatoci biyu da ‘yan Majalisar Wakilai shida daga Rivers sun sauya sheƙa daga PDP zuwa APC, suna danganta matakin da rikice-rikicen cikin gida da sauyin siyasa.
Shugaba Bola Tinubu ya aike da wakilai zuwa kasar Morocco domin ƙarfafa gwiwar 'yan Super Eagles, tare da miƙa kyaututtuka gabanin wasan AFCON 2025 da Tanzania.
‘Yan majalisar wakilai shida da suka fito daga jihar Rivers sun sauya sheka daga PDP zuwa APC, lamarin da ya kara raunana jam’iyyar PDP a majalisar tarayya.
Tun daga Nuwamba ake ganin wasu jiragen leken asiri da aka ce na Amurka ne suka shawagi a sararin samaniyar Najeriya, lamarin da ke nuna karuwar hadin gwiwar tsaro.
Gwamnatin Tarayya ta ce rikicin diflomasiyya da Amurka ya lafa bayan tattaunawa, tare da kulla yarjejeniyar kiwon lafiya ta dala biliyan 5.1 tsakanin kasashen biyu.
Amurka ta bayyana cewa ba za ta tura sojoji zuwa Najeriya ba, tana mai cewa sanya kasar cikin jerin CPC hanya ce ta diflomasiyya don karfafa gyare-gyare.
Sojojin Najeriya sun cafke fitaccen jagoran ‘yan bindiga Fidelis Gayama a Benue, wanda ake zargi da garkuwa da mutane da fashi a yankin Benue zuwa Taraba.
Matatar Dangote ta fara sayar da litar man fetur a kan ₦739 a gidajen mai na MRS sama da 2,000 a Najeriya, domin rage tsadar mai da wahalar rayuwa.
AfriChange, wata amintacciyar manjahar hada-hadar kudade ce, da take da rajista da dukkan hukumomi a Canada, U.K., U.S., Nigeria, Australia, da sauransu.
Sani Hamza
Samu kari