Sani Hamza
5699 articles published since 01 Nuw 2023
5699 articles published since 01 Nuw 2023
An fara gudanar da taron jin ra'ayoyin jama'a kan kasafin kudin 2024 da shugaban kasa Tinubu ya gabatarwa majalisar dokokin tarayya a birnin tarayya Abuja.
Matashin mai suna Gabriel Nwachukwu Eze, ya kammala jami'ar da sakamako na matakin farko (First Class). Eze ya kammala karatun ne bayan shan wahala a rayuwa.
Ministan harkokin kasashen waje ya ta'allaka rashin jawabin shugaban da cewa "Tinubu ya damu da aiki a kasa ba yawan magana ba", sai dai wani rahoto ya musanya hakan
Daga filayen da aka buga gasar Champions League, Kofin Duniya da manyan wasanni a kasa, Legit ta yi nazarin filayen da za a buga gasar EURO 2024 a Jamus.
Rahoton shelkwarar soji ya nuna cewa dakarun soji sun kashe sama da 'yan ta'adda 180, sun cafke 204 yayin da suka kubutar da mutum 234 da aka yi garkuwa da su.
Wani mai dako da baro ya yi amfani da wuka wajen kashe wani mai karbar haraji a birnin Edo. An ruwaito mai karbar harajin ya nemi dan dakon ya sayi tikin naira 50.
Wani dan shekara 18 mai suna Mubarak Akadiri ya amsa laifin kashe uwar dakinsa Misis Sidikat Adamolekun bayan kama shi da ta yi yana satar wayarta kirar Samsung.
A ranar Juma'a ne Majalisar Dinkin Duniya ta karbi wani korafi tare da neman ta binciki Gwamna Abba Kabir Yusuf, kan tashin tashinar da ake yi a jihar Kano.
Don rage cunkoso, daga jihar Kano ministan cikin gida ya sallami fursuononi 150, yayin da babbar jojin jihar Gombe ta sallami fursunoni 182 daga jihar Gombe.
Sani Hamza
Samu kari