Sani Hamza
5699 articles published since 01 Nuw 2023
5699 articles published since 01 Nuw 2023
Rundunar ‘yan sanda ta Rivers ta musanta cewa an kai hari kan gidan Nyesom Wike, tana mai cewa rahoton ba gaskiya ba ne, don haka jama’a su yi watsi da shi.
Gwamnatin Kano ta bukaci ma’aikatan jihar da su tantance albashinsu na Maris, kafin ta fara biya, tana mai cewa za a biya kafin Sallah don su samu walwala.
Wata matashiya daga jihar Abeokuta, mai suna Temitope Adenike ta tuno yadda aka ci zarafinta, aka rika lalata da ita har ta samu ciki a hanyar Libiya.
Yabagi Sani ya ce gwanda mulkin Buhari a kan na Tinubu yayin da 'yan Najeriya suke shan azaba. Ya nemi gwamnati ta magance hauhawar farashi, da ceto tattalin arziki.
Rundunar ‘yan sanda ta kama mutane hudu kan kisan zababben shugaban matasa a Imo, Chigozie Nwoke, yayin da rikicin siyasar ya jawo aka kona gidaje tara.
A shekarar 2030, Musulmai za su yi azumi na kusan kwanaki 36 gaba ɗaya: cikakken Ramadan na kwanaki 30 na shekarar 1451 AH da kuma kwanaki 6 na shekarar 1452 AH.
Sanata Akpoti-Uduaghan ta ce ana shirin cafke ta da zarar ta duro Najeriya bayan taron IPU, inda ta zargi Akpabio da cin zarafi. Hukumomi na bincike kan zuwanta IPU.
Rahotanni sun bayyana cewa hukumar EFCC reshen jihar Kano ta cafke shahararriyar jarumar TikTok ta Arewa, watau Murja Ibrahim Kunya kan wulakanta Naira.
’Yan kasuwa a Kaduna sun goyi bayan Uba Sani, Shugaba Boa Tinubu da APC, yayin da suka yi ikirarin cewa sun sha wahalhalu a lokacin mulkin Mallam Nasir El-Rufa’i.
Sani Hamza
Samu kari