Sani Hamza
5699 articles published since 01 Nuw 2023
5699 articles published since 01 Nuw 2023
Saudiyya ta hana Sheikh Ahmad Gumi da wasu malamai sama da 16 shiga Madina domin gudanar da aikin Hajji. Legit ta tattaro yadda hakan ya shafi duniyar Musulunci.
Hon. Bamidele Salam da Hon. Oluwole Oke sun yi cacar baki kan zargin cewa APC na zawarcin gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, don ya bar PDP kafin 2026.
A 2025, babbar sallah (Eid Al Adha) za ta kama ranar 6 ko 7 ga Yuni, kamar yadda aka sanar. Kasashe 5 da suka hada da Pakistan da India za su yi sallah a 7 ga wata.
Kotun ɗaukaka ƙara ta soke hukuncin da ya rushe KASIEC da zaɓen kananan hukumomin Kano na 2024. Ta tabbatar da sahihancin shugabanni 44 da ‘yan takarar Kwankwasiyya.
'Yan daba sun kai hari tashar saukar jirgi da ke cikin kamfanin siminti na Ashaka da ke a Gombe. Jami'in NSCDC ya samu nasarar kashe ɗaya daga cikin 'yan daban.
Tinubu ya kafa kamfanin NCGC da jarin N100bn, inda ya nada Yakubu Dogara matsayin shugaban gudanarwa. NCGC zai tallafa wa kananan ‘yan kasuwa, matasa da masana’antu.
#EndBadGovernance za su yi zanga-zanga a ranar 12 ga Yuni, suna masu zargin Tinubu da lalata tattalin arziki da kuma take ‘yanci a cikin mulkin dimokuradiyya.
Kotun Osun ta yanke wa Kabiru Ibrahim hukuncin kisa bisa kisan Lukman Adeleke bayan ya amsa laifi, sannan aka aka gano gawar Lukman a cikin jaka.
Major Prophet ya ce 'yan siyasa za su kokarin amfani da addini daga 2025 domin yakin neman zaben 2027, inda ’yan siyasa za su rika siyan malamai.
Sani Hamza
Samu kari