Salisu Ibrahim
5649 articles published since 29 Dis 2020
5649 articles published since 29 Dis 2020
An bayyana adadin kujerun majalisar wakilai da jam'iyyar APC ta samu a zaben da aka kammala na cike gurbi a ranar Asabar 15 ga watan Afrilun wannan shekarar.
Bayan kammala zaben cike gurbi, an fadi adadin kujerun da aka sanar na majalisar dattawa a Najeriya. A halin da ake ciki, APC ce ke da mafi rinjayen sanatoci.
Rahoto ya ce Aisha Binani ta lashe zabe, amma hukumar zabe ta INEC ta ce sam hakan bai yiwu ba. Mun kawo muku bayanai game da zababbiyar gwamnan jihar Adamawa.
Gwamnan jihar Adamawa ya yi magana, ya ce ya kamata shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kawo dauki game da halin da ake ciki na rikici bayan zaben gwamna Adamawa.
A rahoton da muke samu, an bayyana adadin wadanda suka yi nasara a zaben da aka gudanar a jiya Asabar a Najeriya. An bayyana adadin wadanda suka yi nasara.
Rahoto ya bayyana cewa, dan takarar majalisar wakilai a Sokotoya lashe zabe a karo na biyu bayan da aka tsige shi a 2019, inda Kokani Bala Kebbe ya lashe zaben.
A sakamakon zaben da muke samu daga jihar Kano, Ado Doguwa ya samu nasara, inda ya lallasa yaron dan takarar shugaban kasa na NNPP, Kwankwaso a cikon zaben.
Labarin da muke samu daga jihar Sokoto ya bayyana cewa, Aliyu Magatakarda Wamako ya sake lashe zaben sanata da aka yi a jihar ta Sokoto, an dage zaben a baya.
Ya zuwa yanzu, sakamakon zaben jihar Kano da aka gudanar a yau Asabar ya fara fitowa, alamu sun fara nuna wanda zai lashe zaben ba tare da wata hamayya ba.
Salisu Ibrahim
Samu kari