Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Allah ya yiwa basaraken Kudancin Najeriya rasuwa, kamar yadda wani daga cikin 'ya'yansa ya bayyana a kafar sada zumunta. Tuni dai aka fara jimamin rasuwarsa.
Yayin da ake ci gaba da yaki da ta'addanci a Arewa, wani rikici ya barke, inda makiyaya da manoma suka hallaka kansu a wani yankin jihar Filato da ke Arewa.
Rahoton da muka samo ya bayyana cewa, yanzu haka Kanawa sun fara kuka kan yadda Abba Gida-Gida ke yawan rushe-rushen da yake yawan yi a cikin jihar ta Kano.
Wata uwa ta jawo cece-kuce yayin da ta bayyana tura danta makaranta ba tare da jaka ba, ta ba shi buhun siminiti ya rike saboda yadda yawan yin barna a layi.
Yayin da ya fara mulkinsa da ban haushi, ana ci gaba da ganin inda Abba Gida-gida ke maida hankali ga yadda zai gyara ilimi. Zai ura matasa karatu kasar waje.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara ya bayyana dalilin ganawarsa da Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu da kuma yadda ya gana da Dangote, attajirin nahiyarmu ta Afrika.
Yayin da ake ci gaba da damuwa game da yadda shugabancin majalisa zai kasance, Abbas Tajudden ya kara samun sauki yayin da Betara ya bayya janyewa daga takara.
A zaben da ya gabata, Tinubu ya bayyana yadda Emefiele ya so haramta masa hawa kujerar shugaban kasa bisa wasu dalilai da ba a tabbatar da fitowarsu waje ba.
A tun bayan zabensa da kuma karbar mulki, Tinubu bai yiwa 'yan Najeriya jawabi ba, wannan ne karon farko da shugaban kasar zai yiwa 'yan kasa jawabi a talabiji.
Salisu Ibrahim
Samu kari