Salisu Ibrahim
5649 articles published since 29 Dis 2020
5649 articles published since 29 Dis 2020
Kasar China ta bayyana sabuwar dokar da za ta fara hana mutane amfani da kafafen yanar gizo cikin dare saboda wasu abubuwan da ta yi la'akari dasu wajen rayuwa.
Akwai wasu kasashen Afrika da suka sha fama da shugabanninsu, duk da kuwa ana ci gaba da tafiya kan tafarkin dimokradiyya a wannan karo. Ga nan wasu kasashen.
Femi Kani-Kayode ya bayyana cewa, ba zai iya yiwuwa wasu sojojin Afrika su yaki Najeriya ba saboda tun farko sun fi karfin kowa a nahiyar da Afrika ta Yammaci.
Jam'iyyar PDP ta bayyana gargadinta ga Bola Ahmad Tinubu shugaban Najeriya game da aniyarsa ta tabbatar da ya ragargaji sojin Nijar saboda sun yi juyin mulki.
Yanzu ne muke samun labarin yadda wasu 'yan ta'adda suka hallaka wani hadimin sanata a jihar Legas. An bayyana yadda lamarin ya faru a yayin da yake kan hanya.
Yanzu muke samun labarin yadda likitocin Najeriya ke shirin fara zanga-zangar da ba a taba gani ba. An ruwaito cewa, dama tun farko sun shiga yajin aiki a kasa.
Daya daga cikin wadanda Tinubu ke so a ba minista ya bayyana neman gafara saboda a baya ya kira sanatocin Najeriya wawaye. Ya bayyana a gaban majalisar kasa.
Yayin da ake ci gaba da shan wahala a Najeriya, Dangote ma ba a bar shi a baya ba. Ya samu asarar $400m a rana daya, ya samu saukar darajar arziki mai yawa.
Yanzu muke samun labarin yadda sojojin Nijar suka yi sabbin nade-nade don tabbatar da tunkarar sojojin ECOWAS da ake tunanin tura musu nan ba da jimawa ba.
Salisu Ibrahim
Samu kari