Muhammad Malumfashi
20096 articles published since 15 Yun 2016
20096 articles published since 15 Yun 2016
Farfesa Sa’eed Muhammad Yunusa ya yi kira ga matasa da shugabanni a wata huduba da ya yi. Wannan huduba ta yi bayanin gwagwarmayar malamai da zanga-zanga.
Gwamnati ta ce Sarkin Gaya ne kadai ya rungumi kaddara lokacin da aka rushe masarautu a Kano. Kalaman Sarkin Gaya da suka sa ya koma karaga bayan tsige Sarakuna.
Bola Ahmed Tinubu ya amince a rika biyan kowane ma’aikaci akalla N70, 000 a wata. Za a ga yadda abinci zai lakume daukacin sabon albashin ma’aikaci a wata.
Gwamnatin Bola Tinubu ta yi niyyar a biya ma’aikaci akalla N10, 000 a wata. NLC ta na ganin bukulun gwamnonin Najeriya ya sa aka rage mafi karancin albashi.
Ali Ndume ya na ganin barayi su ka zagaye shugaban kasa Bola Tinubu duk da kyakkyawar niyyarsa.Saboda haka ya zama wanda aka dakatar a Majalisar dattawa
Ana zargin an ba malamai N16m domin su hana matasa zanga-zanga. Sheikh Mansur Sokoto ya tanka masu cewa gwamnatin Bola Tinubu ta ba malamai kudi.
Masu kwacen wayoyi, satar abubuwan hawa da daba sun fitini Kano. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemu ya yi nasiha ta musamman a kan masu rike da madafan iko a Najeriya
An jero ayyukan gwamnan Katsina daga hawansa mulki. Hadimin gwamnan na jihar Katsina ya tallata mai girma Dikko Radda, ya ce ya yi ayyukan ne a cikin shekararsa daya
A 2014, Goodluck Jonathan ya amince da dokar haramta dangantakar jinsi. An yi shekara da shekaru ana yunkuri, sai Jonathan ne ya iya takawa luwadi da madigo burki
Muhammad Malumfashi
Samu kari