Muhammad Malumfashi
21521 articles published since 15 Yun 2016
21521 articles published since 15 Yun 2016
Lauya mai kare hakkin dan Adam, Ifeanyi Ejiofor ya bukaci Bola Tinubu ya dakatar da ministan Abuja, Nyesom Wike daga gudanar da shiri da manema labarai duk wata.
Aƙalla mutum 43 aka kashe a hare-haren da 'yan bindiga suka kai Gwer da Apa a jihar Benue. Maharan sun kai farmaki da dare, inda suka buɗe wuta a garuruwan.
Yayin da saura kwana uku a gudanar da bikin babbar sallah, masu sayar da dabbobi a Nijar sun koka da rashin riba da ciniki, duk da yawan dabbobin a kasuwa.
Kungiyar Musulman Abuja ta roki ministan Abuja da ya sake tunani kan gyaran ruwan Abuja da zai iya kawo rashin ruwa a lokacin bikin babbar sallah da ake shirin yi.
Gwamna Fintiri ya fara biyan sabon mafi karancin albashi na N70,000 ga ma'aikatan kananan hukumomin Adamawa. Ya ware ₦5bn don biyan hakkokin masu ritaya.
Kasar Faransa ta fitar da jerin kungiyoyin fararen hula 19 da suka samu tallafin N1.8bn a jihohin Najeriya 14. An raba tallafin ne domin kawo cigaba a Najeriya.
Yayin da ake shirin bikin babbar sallah, wasu daga cikin yan kasuwa masu sayar da raguna sun koka da rashin kasuwa yayin da farashin raguna ya karu fiye da bara.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyya mai mulki ta APC ba ta ji dadin kalaman da yan adawa suka yi na nuna gazawar gwamnatin Bola Tinubu kan magance yunwa ba.
Sanata Natasha Akpoti ta wanke kanta bayan wata mata ta zarge ta da shirya kifar da Bola Tinubu a 2027. Natasha ta ce bata ce Tinubu na nuna kabilanci ba.
Muhammad Malumfashi
Samu kari