Muhammad Malumfashi
21521 articles published since 15 Yun 2016
21521 articles published since 15 Yun 2016
Rahotanni sun nuna cewa jirgin yakin rundunar sojin Najeriya ya sake yin kuskuren sakin wuta kan ƴan banga a ƙaramar hukumar Maru ta jihar Zamfara.
Ma’aikatan shari'a karkashin JUSUN sun rufe kotuna a Ibadan, a wani mataki na yajin aiki. Sun bukaci gwamnati ta kara masu albashi da alawus da 25% da 35%.
Sanatar Kogi ta Tsakiya, Natasha Akpoti-Uduaghan ta bayyana yadda ake kasafta kuɗin kasa a Majalisa, ta faɗi abin da ya faru da ita kan shugabancin kwamoti.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya bayyana cewa babu wanda ya isa ya kore shi daga jam'iyyar PDP. Ya ce zai kuma ci gaba da zama a cikinta.
Kungiyar LND ƙarƙashin Ibrahim Shekarau ta bukaci su Atiku su kafa sabuwar jam’iyya kafin su shiga kawancen ‘yan adawa da ke shirin kayar da Tinubu a 2027.
Wani yaro mai shekara 15 ya mutu a Iye Ekiti bayan mahaifinsa ya harbe shi bisa kuskure yana tunanin biri ne; ’yan sanda sun tsare mahaifin ana bincike.
A labarin nan, za a ji cewa hukumomin Saudiyya sun hana wasu mutane sama da 200,000 shiga kasar bayan an gano ba su da izinin zuwa aikin hajjin bana.
Babban malamin addinin Kirista kuma shugaban cocin INRI Evangelical Spirtual, Primate Elijah Ayodele, ya yabi shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ya ce ya fi Buhari.
Ministan harkokin Abuja, Nyesom Wike ya soki tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi, ya ce ko alama bau ta yunwar abinci a wurinsa, sai dai yunwar mulki.
Muhammad Malumfashi
Samu kari