Muhammad Malumfashi
21488 articles published since 15 Yun 2016
21488 articles published since 15 Yun 2016
Rundunar 'yan sandan Najeriya a jihar Jigawa sun kama wasu mutane da ake zargi suna da alaka da safarar makamai daga Jos a Filato zuwa Kano da Jigawa da bindigogi.
A labarin nan, za a ji cewa iyalan marigayi tsohon shugaban Najeriya sun bar gidansu da ke Daura a Katsina, sun koma gidansa na Kaduna kwanaki da yi masa sutura.
Masu ruwa da tsaki a al'ummar Arewa maso Yamma sun miƙawa kwamitin Majalisar Dattawa buƙatarsu ta ƙara kirkiro sababbin jihohi takwas a yankinsu.
Wasu 'yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun yi awon gaba da wasu daliban kwaleji a jihar Delta. 'Yan bindigan sun tare su ne a kan hanya.
Shugaba Bola Tinubu ya karrama 'yan wasan Super Falcons da $100,000, gidaje da lambar OON bayan sun doke Morocco da 3-2 a gasar WAFCON ta 2025 a Maroko.
Rundunar ƴan sanda ta cafke wata amarya da ba ta wuce watanni ɓiyar da aure ba bisa laifin garkuwa da kanta a jihar Delta, ta ce bashi ta ci lokacin aurenta.
Kungiyar ZGGF ta bukaci Gwamna Dauda Lawal ya sauka daga mulki bayan 'yan bindiga sun kashe mutane 35 duk da an biya kudin fansa na Naira miliyan 50 a Zamfara.
Fadar shugaban kasa ta taso tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai bayan dakatar da shi daga jam'iyyar SDP. Ta yi masa shagube mai zafi.
Gwamnatin jihar Katsina ta musanta rahotanni taɓarɓarewar tsaro da ake yaɗawa a kafafen sada zumunta, ta ce daga zuwan Dikko zuwa yau, an samu sauƙi sosai.
Muhammad Malumfashi
Samu kari