Muhammad Malumfashi
21491 articles published since 15 Yun 2016
21491 articles published since 15 Yun 2016
'Yan bindiga masu garkuwa da mutane sun yi wa mutum 38 yankan rago bayan sace su a jihar Zamfara. An sace mutanen ne a karamar hukumar Kaura Namoda.
Fadar shugaban kasa ta ce alakar shugaba Bola Tinubu da Rabiu Kwankwaso ba sabuwa ba ce, kuma babu laifi idan sun hada hanya a siyasar Najeriya a gaba.
Rundunar sojojin saman Najeriya ta bayyana cewa dakarunta sun samu nasarar hallaka kwamandoji da mayakan kungiyar ISWAP bayan sun kai musu hari a Borno.
A labarin nan, za a ji cewa Ɗan Majalisar Tarayya mai wakiltar Bichi, Hon Abubakar Kabir Bichi ya bayyana cewa sai da ilimi za a iya yakar jahilci da koma baya.
Jirgin kasa ya kauce hanya a Jamus wanda ya jawo hatsarin da ya yi silar mutuwar mutane uku, tare da jikkata wasu da dama. Ana zargin ambaliya ce ta jawo hatsarin.
Majalisar wakilai ta fara muhawara kan shirin dawo da zaben shugaban kasa, gwamnoni, 'yan majalisar tarayya da na jihohi a rana daya a zaben 2027.
Tsohon gwamnan jihar Ekiti kuma jigo a jam'iyyar PDP mai adawa, ya bayyana cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai sake lashe zabe a bababn zaben 2027.
Jam'iyyar SDP ta ce ta sallami Nasir El-Rufa'i daga harkokinta har zuwa shekara 30 masu zuwa. SDP ta ce El-Rufa'i bai taba rajista da ita duk da ikirarin da yake yi.
A labarin nan, za a ji cewa Farfesa T. A Muhammad Baba ya ɗora alhakin taɓarɓarewar yankin Arewa a kan sakaci da barin shugabanni suna abin da suka ga dama.
Muhammad Malumfashi
Samu kari