Muhammad Malumfashi
21486 articles published since 15 Yun 2016
21486 articles published since 15 Yun 2016
Gwamnatin Najeriya ta kaddamar da shirin RHWDP domin tallafawa mutane miliyan 8.8 a gundumomi 8,809 na fadin kasar nan. gwamnatin tarayya za ta hada kai da jihohi.
Wani malamin Musulunci, Dr Dauda Awwal ya fito da sabuwar fassarar Kur'ani da harshen Yarabanci, Turanci mai dauke da rubutun Larabci da Romanci na farko a duniya.
Gwamnati shugaba Bola Ahmed Tinubu ta ciwo gingima gingiman bashi 6 daga fara mulki a 2023 zuwa 2025. An ciwo bashin ne domin yi wasu muhimman ayyuka.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani ya ƙaryata cewa gwamnatinsa ta riƙa biyan ƴan ta'adda kuɗin fansa don ceto mutanen da aka sace.
Jam'iyyar NNPP ta ce ba za ta hukunta dan majalisar NNPP kuma aboki tafiyar Rabiu Kwankwaso ba saboda ganawa da Bola Tinubu a fadar shugaban kasa.
Bayanai sun nuna cewa NDLEA da gwamnati sun gano illar Ƙwaya ga ɗalibai. An faɗi matakin da za a ɗauka don daƙile amfani da ita musamman a jami'o'i.
An shiga jimami a jihar Yobe bayan rasuwar daya daga cikin sarakunan da ake ji da su. Mai martaba Sarkin Gudi ya y bankwana da duniya bayan ya yi jinya.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya halarci taro tare da sauran manyan ’yan siyasa da sarakunan gargajiya da suka hada da Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero.
An gudanar da binciken kwa-kwaf kan rahoton karya da ake ta yada wani faifan bidiyo da ke nuna shugaban Iran na gargaɗin Najeriya kan rikicin kasar da Isra’ila.
Muhammad Malumfashi
Samu kari