Muhammad Malumfashi
21484 articles published since 15 Yun 2016
21484 articles published since 15 Yun 2016
A labarin nan, za a ji cewa hukumar tsaron fararen hula ta samu wasu bayanan sirri, ta yi amfani da su wajen cafkewani dillalin kwaya a jihar Kano.
Sanata Ned Nwoko mai wakiltar Delta ta Arewa a majalisar dattawan Najeriya ya fito ya yi magana kan batun cewa yana shirin ficewa daga jam'iyyar APC mai mulki.
Rahoton kwamitin bincike da aka kafa a Kano ya gano abubuwa da dama game da laifin da ake zargin tsohon kwamishinan sufuri, Ibrahim Ali Namadi da aikatawa.
An gurfanar da wani matashi, Rasaq Gafar a Ibadan bisa barazanar kashe Gwamna Adeleke. Kotu ta bayar da belinsa amma bai cika sharudda ba inda aka tura shi kurkuku.
A labarin nan, za a ji yadda jagora a jam'iyyar APC mai mulki ya shawarci shugaban kasa, Bola Tinubu da jama'arsa su dakata da batun neman takara.
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual, Primate Elijah Babatunde Ayodele, ya bayyana cewa jam'iyyar ADC za ta iya kifar da wasu gwamnonin Najeriya.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya gargadi jami’an gwamnati su guji duk wani abu da zai bata sunan gwamnatinsa bayan murabus din Ibrahim Namadi.
A labarin nan, za a mai dakin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta bayyana cewa kudin da take raba wa talakawan kasar nan bai fio=to daga baitul mali ba.
Dakarun sojin Najeriya sun kama wani matashi a jihar Borno dauke da man fetur, sirinji, wasu kayayyakin tsari da ake zargi zai mika su ga Boko Haram ne.
Muhammad Malumfashi
Samu kari