Muhammad Malumfashi
21483 articles published since 15 Yun 2016
21483 articles published since 15 Yun 2016
Gwamnatin tarayya za ta kashe Naira tiriliyan 1.5 domin samar da jirgin kasa a jihar Kano. Hon. Abubakar Kabir Abubakar ne ya bayyana haka a jihar Kano.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusufu ya bayyana shirin da aka yi wajen ceto rayuwar Sadiq Gentl kafin ya ce ga garin ku nan.
Tsohon sufeton 'yan sanda da ya yi kwamishina a Legas ya bayyana cewa 'yan sanda sun taba kama shi ba su san shi ba ne. MD Abubakar ya ce ya musu afuwa.
Al'ummar Musulmi a garin Jumilla na kasar Spain sun zargi gwamnati da kawo dokar da za ta hana su yin bukukuwan Idi da sauransu a wasu muhimman wurare.
A labarin nan, za a ji gwamnatin tarayya ta bayyana takaicin wani sharhi da ke cewa kasa na dab da tabarbare wa a mulkin Bola Ahmed Tinubu saboda tarin matsaloli.
Mai martaba sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya bayyana cewa tun farko Najeriya ta ɗauki matakan da za su kawo ta cikin matsalar tattalin arziki.
Shugaban majalisar malaman Kano, Sheikh Ibrahim Khalil ya ce zai yi takarar gwamnan Kano karkashin jam'iyyar ADC. Ya yi magana kan hadakar yan adawa a 2027.
A labarin nan, za a ji cewa wadansu yara, 'yan mata uku sun rasa rayukansu bayan da bam da 'yan ta'adda su ka dasa ya tashi da su a Pulka da ke Borno.
'Yan bindiga da ake zargin yaran Ado Aliero ne sun saki Sarkin Yankuzo, Alhaji Babangida Kogo bayan masa titsiye kan zargin tona musu asiri wajen sojoji.
Muhammad Malumfashi
Samu kari