Muhammad Malumfashi
21482 articles published since 15 Yun 2016
21482 articles published since 15 Yun 2016
Wasu ma'aurata, Abdulsalam da Zainab da mutane 3 sun rasa rayukansu sakamakon mummunan hatsarin motar da ya rutsa da su a titin Kurfi zuwa Katsina.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan Ekiti, Kayode Fayemi ya ce ba shi da masaniya a kan yadda aka hada hannu wajen samar da ADC da ke adawa da Bola Tinubu.
Dan majalisar wakilai wanda ke wakiltar wasu mazabobi a jihar Kogi, Leke Abejide ya yi hasashen nasarar Bola Tinubu idan ya yi takara da Goodluck Jonathan a 2027.
Wasu 'yan ta'adda na kungiyar ta'addanci ta ISWAP sun yi aika-aika bayan sun wani hari a Borno. Magakan kungiyar sun hallaka wani shugaban kungiyar mafarauta.
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya na son ganin ta kawo karshen rikicin da take fama da shi. PDP ta amince da bukatun da Nyesom Wike ya gabatar a gabanta.
Gwamnan jihar Ekiti, mai girma Biodun Oyebanji, ya yi kora a gwamnatinsa. Ya sallami wasu daga cikin kwamishinoninsa da masu ba da shawara na musamman.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Sakataren Gwamnatin Muhammadu Buhari, Boss Mustapha ya bayyana matsayarsa kan sauya sheƙa zuwa jam'iyyar adawa ta ADC.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon hadimin Gwamnan Kano, Abubakar Umar Sharada ya kwantar da hankalin magoya bayansa bayan Abba Kabir Yusuf ya kore shi.
Fadar shugaban kasa ta yi martani kan wasu rahotanni da ke nuna cewa mai girma Bola Tinubu na fama.da rashin lafiya. Ta nuna cewa ba haka lamarin yake ba.
Muhammad Malumfashi
Samu kari