Muhammad Malumfashi
21480 articles published since 15 Yun 2016
21480 articles published since 15 Yun 2016
Babban sakataren kungiyar Izala na Najeriya, Sheikh Muhammadu Kabiru Haruna Gombe ya samu sarautar Modibbon Lau bayan nadin da hakimin Lau ya yi masa.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya sake samun damar karbe tsarin siyasar jihar Rivers. Ministan ya kafa mutanensa a jam'iyyun APC da PDP.
A labarin nan, za a ji matakan da gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ta ce gwamnatinsa na shirin samar wa don raba matasa da zaman banza da shaye shaye.
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin sadarwa, Daniel Bwala, ya ba da tabbacin cewa mai girma Bola Tinubu zai samu kuri'u masu yawa a yankin Kudu maso Gabas.
Gwamna Dikko Umaru Radda na Katsina ya shirya fita ketare domin yin hutu har na tsawon mako uku saboda kula da lafiyarsa ana tsaka da jita-jitar lafiyar Bola Tinubu.
Hadimin shugaban kasa, Daniel Bwala ya bayyana kwarin gwiwa da tabbacin cewa Shugaba Bola Tinubu ne zai samu nasara a zaben shugaban kasa na 2027.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin ya tayar da kura saboda yawan jama'a a taron kamfen APC na zaben cike gurbin da za a yi a Kano.
Gwamna Dauda Lawal ya kai ziyarar ta’aziyya ga al’ummomin da ‘yan bindiga suka kai hari a Kauran Namoda, ya yi Allah wadai da kisan da ake cigaba da yi wa al'umma.
Yayin da yake shirin tafiya kasashen ketare domin halartar taruka, Shugaba Bola Tinubu ya nada Louis Odion da Ummusalma Rabiu a matsayin kwamishinonin FCCPC.
Muhammad Malumfashi
Samu kari