Muhammad Malumfashi
21480 articles published since 15 Yun 2016
21480 articles published since 15 Yun 2016
Zababbar kansilar Ibeju-Lekki, Oluwakemi Rufai, ta rasu bayan mako biyu da rantsar da ita, abin da ya jawo martani mai zafi daga al’umma da jam’iyyar APC.
Wasu fusatattun mambobin jam'iyyar PDP a jihar Imo sun shigar da kara a gaban kotu. Mambobin na PDP na neman a soke zaben da ya samar da shugaban jam'iyyar.
Fadar shugaban kasa ta fitar da bidiyon Shugaba Bola Ahmed Tinubu a lokacin da ya shiga taron Majalisar Zaratarwa watau FEC na ranar Laraba, 13 ga Agusta, 2025.
A labarin nan, za a ji cewa Majalisar Dokokin Jihar Kano ta dauki matakin dakatar da Shugaban Karamar Hukumar Rano, Muhammad Naziru Ya'u bayan korafin kansilolinsa.
A watan Yunin 2025, sayar da man fetur ya ragu zuwa lita biliyan 1.44, yayin da jihar Legas ta fi kowa samun man. NMDPRA ta ce za ta inganta rarraba mai a ƙasar.
Gwamnatin jihar Neja karkashin jagoranci Gwamna Mohammed Umaru Bago ta tabbatar da kama shigaban kungiyar Mahmuda, Abubakar Abba, an tura shi Abuja.
Rigima ta barke tsakanin manyan yan bindiga bayan Kachalla Alti ya kashe hatsabibin dan bindiga Dankarami Usaini a kauyen Matsuki, Zamfara, bayan rikicin nuna iko.
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA), ta samu nasarar cafke wasu mutane da ake zargi da aikata laifuffukan da suka shafi ta'ammali da kwayoyi a Kano.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar 'yan sandan Kano ta shirya zama na musamman da 'yan siyasa yayin da ake shirin gudanar da zaben cike gurbi a jihar.
Muhammad Malumfashi
Samu kari