Muhammad Malumfashi
21480 articles published since 15 Yun 2016
21480 articles published since 15 Yun 2016
Masani kuma mai yawan korafi kan rashin tsaro a Najeriya, Dr. Sani Abdullahi Shinkafi, ya tsallake yunƙurin kashe shi a birnin Abuja a jiya Juma'a bayan salla.
Kotun daukaka kara da ke zamanta a Sokoto ta tabbatar da hukuncin da babbar kotun tarayya ta yanke a shari'ar Bello Matawalle da gwamnatin jihar Zamfara.
Rahotannin da muke samu sun tabbatar da cewa wasu yan bindiga sun sace Alhaji Adamu, mai taimaka wa tsohon gwamna Tanko Almakura, daga gidansa a birnin Lafia.
Sheikh Musa Yusuf Assadus Sunnah ya kalubalanci wasu malamai kan zargin da ake yi masa na zama da Bello Turji, inda ya ce yana aikin ne don maslahar al’umma ne.
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya halarci wani taron gangamin jama'a. Tambuwal ya ce dole ne a hada kai don kifar da gwamnatin APC.
Yan Najeriya sun fara sayen litar fetur a kasa da N900 kwanaki kadan bayan Dangote ya yi wa yan kasuwa rangwamen N30 a rumbunan ajiya, NPCL ya bi sahu.
Majalisar wakilai ta yi barazanar hukunta mabanta Ibrahim Auyo idan bai kawo hujja kan zargin cewa ana biyan kuɗi kafin gabatar da kudiri ko ƙudirin ƙuduri.
Kungiyar Yiaga Africa ta bayyana cewa akwai bukatar shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi nazari sosai kafin nada wanda zai maye gurbin shugaban INEC na kasa.
Yayin da ake shirye-shiryen zaben shekarar 2027 a Najeriya, shugabar Ma’aikatan Gwamnatin Tarayya, Didi Walson-Jack, ta gargadi ma’aikata kan shiga lamarin siyasa.
Muhammad Malumfashi
Samu kari