Muhammad Malumfashi
21479 articles published since 15 Yun 2016
21479 articles published since 15 Yun 2016
Tun bayan amincewa da jam'iyyar ADC a matsayin dandalin siyasa game da zaben 2027,sai ake ta yada cewa wasu gwamnoni tsofaffi da ma su ci sun bar jam'iyyunsu na APC.
Malamin addinin musulunci, Musa Yusuf Asadus Sunnah ya hadu da hatsabibin dan bindiga Bello Turji domin tattauna batun sulhu. Hakan ya sanya ya sha suka sosai.
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Malam Nuhu Ribadu, ya sanar da cewa jami'an tsaro sun samu nasarar cafke shugaban kungiyar 'yan ta'addan, Ansaru.
Rahotanni daga jihar Anambra sun nuna cewa an samu tashin hankali a zaben cike gurbin Sanata Andy Ubah, wanda ya koma ga Allah a watannin da suka shude.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da bukatar gyara gadar Mokwa da ke jihar Neja. Shugaba Tinubu ya amince da sakin biliyoyi domin gudanar da aikin.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyya mai mulki a Najeriya, APC ta fara kiraye-kiraye ga hukumar zaɓe INEC a kan ta soke zaɓukan cike gurbi da ke gudana a jihar Kano.
Jam'an tsaro sun cafke shugaban jam'iyyar PDP na jihar Ogun tare da wasu jami'an hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC), bayan an samu kudade a wajensu.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar 'yan sandan Kano ta samu nasarar damke wadansu miyagun matasa dauke da makamai da ake zargin 'yan daba ne a jihar.
Jam'iyyar PDP reshen jihar Kaduna ta bayyana kudin da aka kwace daga hannun wakilinta ba na sayen kuri'u ba ne, kudin gudanar da harkokin zabe ne.
Muhammad Malumfashi
Samu kari