Muhammad Malumfashi
21479 articles published since 15 Yun 2016
21479 articles published since 15 Yun 2016
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya bayyana cewa Rotimi Amaechi, ba zai kai labari ba idan ya yi takara da Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Kungiyar NENF ta ba da shawara ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, kan wanda ya kamata ya zama mataimakinsa a zaben 2027. Ta bukaci a ajiye Kashim Shettima.
An yi jana'izar marigayi Alhaji Ahmed Momohsanni Ododo, mahaifin gwamnan jihar Kogi wanda Allah ya yiwa rasuwa ranar Litinin, manyan mutane sun halarta a Okene.
Gwamnan jihar Jigawa, Umar Namadi, ya kori mai ba shi shawara kan harkokin majalisar tarayya daga kan mukaminsa. An umarce shi ya mika kayan gwamnati da ke hannunsa.
Yayin da ake ta korafi kan yawan kudin kira da data a Najeriya, Shugaba Bola Tinubu ya dakatar da harajin kashi 5 na sabis na sadarwa domin rage yawan kuɗi.
Wasu miyagun 'yan daba sun farmaki jami'in dan sanda a jihar Bayelsa. 'Yan daban wadanda ake zaton 'yan kungiyar asiri ne, sun hallaka shi har lahira.
Dan majalisar dokokin jihar Katsina mai wakiltar Matazu, Hon. Ibrahim Dikko Umar, ya bayyana cewa mutanen mazabarsa na cikin tashin hankali saboda 'yan bindiga.
Rundunar yan sandan Kano ta gurfanar da wadanda ake zargi da tayar da zaune taaye a zaben cike gurbim da aka gudanar a mazabun yan majalisa 2 ranar Asabar.
A labarin nan, za a ji cewa jigo a jam'iyyar adawa ta NNPP, Injiniya Buba Galadima ya yi kaca-kaca da ƴan siyasa da ke neman madafun iko don mulkar talaka.
Muhammad Malumfashi
Samu kari