Muhammad Malumfashi
21467 articles published since 15 Yun 2016
21467 articles published since 15 Yun 2016
Manyan 'yan siyasa na kokarin ganin sun kifar da Shugaba Bola Tinubu a zaben shekarar 2027. Wadannan 'yan siyasan sun kasance masu sukar shugaban kasa.
Yan uwan juna sun rasa rayukansu a wani mummunan hatsari da ya rutsa ayarin mataimakin kakakin Majalisar dokokin jihar Abia a hanyar dawowa daga Fatakwal.
Hausawan da aka yi wa rusau a kasuwar Alaba Rago a jihar Legas sun bayyana cewa sun shafe shekaru kusan 50 da kafa kasuwar. Sun bukaci a musu adalci.
Jam'iyyar APC reshen jihar Legas ta yi maganganu kan yiwuwar tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya yi takara da Shugaba Bola Tinubu a zaben 2027.
Lamari ya fara daukan zafi a jihar Osun bayan kama Sarkin Ipetumodu, Oba Joseph Oloyede. Mutanen yankin sun bukaci a sauya Sarkin da gaggawa bayan daure shi.
Dan ta'adda a Arewacin Najeriya, Bello Turji ya yi magana kan sulhu da ake magana inda ya ce kowa na son zaman lafiya duba da shi ne hanyar ci gaba.
Gwamnatin jihar Katsina na ci gaba da daukar matakai domin kawo karshen matsalar rashin tsaro. Gwamnatin za ta sayo kayan aiki ga hukumomin tsaro.
Jam'iyyar APC mai mulki a Jigawa ta su koma baya bayan daruruwan mambobinta sun sauya sheka zuwa PDP. Sun ce sun yi nadamar kasancewa a jam'iyyar APC.
Wani Faston mai shekaru 42, Samson Ajayi, ya shiga hannun jami'an tsaro bayan ya amsa laifin aukawa ‘yarsa na tsawon shekaru hudu Inda ya ce gado ne.
Muhammad Malumfashi
Samu kari